Labarai Ƙungiyar Houthi ta Yamen ta sanar da cewa ta harbo wani jirgin Amurka mara matuƙi da ke “kai hare-hare” a tsakiyar Yamen.